Manyan Labarai A Yau
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana cewa gwamnonin jam'iyyun adawa na yin tururuwa zuwa jam'iyyar APC ne saboda manufofin gwamnatin Tinubu.
Jam'iyyar LP mai adawa a Najeriya ta bayyana cewa Peter Obi zai iya kifar da Shugaba Bola Tinubu cikin sauki a zaben 2027, idan Atiku Abubakar ya goya masa baya.
Wani kusa a jam'iyyar APC kuma tsohon dan majalisar wakilai, Farfesa Haruna Yerima ya shawarci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan yajin aikin ASUU.
Wata kungiyar masu goyon bayan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu sun aika da sakon gargadi ga shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya bayyana makudan kudaden da hukumar EFCC ta samu nasarar kwatowa a karkashin gwamnatin Shugaba Bola Tinubu.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta aika da sakon gargadi ga gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Mai girma Bola Ahmed Tinubu, kan batun juyin mulki.
Tsohon gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, ya mika sakon ta'aziyyar ga Sanata Abba Moro, bisa rasuwar da aka samu a cikin iyalansa. Ya nuna jimami kan rashin.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun yi awon gaba da mutane masu yawa a wasu hare-haren da suka kai a jihar Zamfara. Sun tafi da su cikin daji.
Ministan yada labarai da wayar da kan jama'a, Mohammed Idris, ya yi tsokaci kan batun yi wa Kiristoci kisan kare dangi a Najeriya. Ya nuna cewa akwai wata a kasa.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari