Manyan Labarai A Yau
Wasu 'yan majalisar Kano da suka hada da masu ci yanzu da tsofaffi, sun amince mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau Jibrin, ya fito takarar gwamna.
Majalisar Dattawan Najeriya ta bayyana alhininta bisa rasuwar Sanatan Enugu ta Arewa, Sanata Okechukwu Ezea, wanda ya kwanta dama a daren ranar Litinin.
Sanata Jim Risch na Idaho a Amurka ya soki gwamnatin Najeriya kan sace daliban da 'yan bindiga suka yi a jihar Kebbi. Ya ce gwamnari ta gaza wajen basa kariya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya fasa tafiyar da ya shirya gudanarwa zuwa kasashen waje. Shugaba Tinubu ya dauki matakin ne sakamakon halin da ake ciki a kasa.
Jam'iyyar PDP ta kasance babbar jam'iyya a tarihin siyasar Najeriya. Tun bayan kafuwarta ta samu shugabanni daban-daban wadanda suka jagorance ta.
'Yan bindiga sun sako wasu daga cikin mutanen da suka sace a jihar Katsina. An sako mutanen ne a shirin sulhu da ake yi da 'yan bindigan domin samun zaman lafiya.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya nuna damuwa kan matsalar rashin tsaro. Ya gayawa Shugaba Bola Tinubu hanyar shawo kan matsalar.
Jam'iyyar PDP na ci gaba da samun kanta a cikin rikici. An jibge jami'an tsaro a hedkwatar jam'iyyar da ke birnin tarayya Abuja yayin da ake shirin gudanar da taro.
Gwamnatin jihar Kebbi ta fito ta yi martani kan shirin tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami, na fitowa takarar gwamna. Ta ce ko kadan ba ta damu ba.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari