Malaman Makaranta
An tara miliyoyin kudi domin tura Yaran Kano karatu a waje inda mu ka ji cewa Kwankwasiyya Foundation ta samu fiye da miliyan 80 bayan wani kukan kura da aka yi.
Jami'ar ce ta fara umartar daliban da ta kora da su aike da rubutaccen korafi a kan korar da aka yi musu idan suna da shi. A ranar Alhamis ne jami'ar ta bayyana cewa ta dawo da wasu daga cikin daliban da ta kora bisa kuskuren alka
Mun samu labari cewa Gwamnan Jihar Yobe zai kai mutane karatu zuwa waje. Mutum 700 za a dauka zuwa Turkiyya da kasar Sin inda za su yi karatun Digiri da Digir-gir da Digir-digir.
Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da UNICEF a fitar domin tuna wa da ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin domin yaran nahiyar Afrika. A sanarwar da Peter Hawkins, wakilin UNICEF a Najeriya, ya fitar ta bayyana cewa
Tsofin sojoji hudu ne suka taba rike mukamin gwamnan jihar Jigawa bayan an kirkiri jihar daga tsohuwar jihar Kano a shekarar 1991. Da yake gabatar da jawabi jim kadan bayan kammala rantsar da shi a filin taron na Aminu Triangle da
Malami Abu Ammar ya bayyana yadda yayi a hannun DSS. Shehin Malamin da DSS su ka kama a Katsina ya fito yayi magana ne a wajen tafsirinsa. Malamin yake cewa shi kadai ya ga abin da na gani lokacin da aka tsare bayan ya soki Buhari
Malamin da aka damke a Bauchi yace ya koyi babban darasi bayan fitowa daga hannun DSS. Haka kuma Malamin ya mutanen da su ka sa hannu DSS ta sake sa, mutanen sun hada da irin su Isa Pantami, Adamu Muazu, Kauran Bauchi da Dogara.
Mutane da yawa suna samun sabani akan wasu abubuwa da suke ganin kamar suna karya azumi idan sunyi, sai dai kuma a binciken da majiyarmu ta gabatar ta gano cewa akwai abubuwa kimanin 20 wadanda da mutane ke tunanin suna karya...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Abubakar Sa’ad III ya tabbatar da ganin jinjirin watan Ramadan a Najeriya. Mun kawo wasu Jihohi da aka ga Watan Ramadan a Ranar Lahadi da dare.
Malaman Makaranta
Samu kari