Malaman Makaranta
Shugabannin jami’ar Achievers University ta garin Owo sun ba Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami kyautar Digirin Dakta, Shugaban jami’ar ya tabbatar masa da shi.
Wasu zakakuran daliban sakandare sun halarci shagalin auren malaminsu a jihar Imo. Sun kai masa kyautar zabgegiyar tsumagiya, lamarin da ya ba jama’a mamaki.
Kamar yadda ‘yanuwanta suka tabbatarwa Duniya, Priscilla Sitieni ta rasu. Marigayiyar ita ce dalibar da ta fi kowa tsufa a makarantar firamare a duk Duniya.
Priscilla Sitieni, dalibar frimare mafi tsufa a fadin duniya ta rasu tana da shekaru 99. Sammy Chepsiror, jikanta ya tabbatar cewa ta rasu a ranar Laraba a gida
Da bakinsa, ba wani ne ya fada ba, Adamu Adamu ya soki kan sa. Ministan ilmi na Najeriya, ya gamsu cewa bai tabuka abin kirki duk da tsawon damar da ya samu ba
A karkashin shirin ciyar da 'yan makaranta na gwamnatin tarayya, an gano akalla makarantun bogi 349 a jihar Nasarawa dake cin gajiyar wannan shiri da aka yi.
Wata mahaifiya wani yaro a Najeriya mai suna @Dcounty93 a Twitter ta zargi malaman makarantar yaronta suna cinye masa abinci. Matar ta ce ta dade tana zargin wa
Manyan malaman lafiya da Ma’aikatan cibiyoyin bincike za su tafi yajin-aiki. Kungiyar su suna neman ragowar 40% na alawus din shiga hadari da suke bin gwamnati
Gwamnatin jihar Kaduna ta hannun hukumar ba da ilimin bai ɗaya (KADSUBEB) ta zabi ranakun gudanawar da gwaji ga sabbin malamain10,000 da take shirin ɗauka.
Malaman Makaranta
Samu kari