Maiduguri
Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum, ya ba da tallafin kudi ga iyalan sojojin da suka rasu da wadanda suka samu raunuka a fagen daga.
Rundunar sojin saman Najeriya ta kai farmaki kan Boko Haram suna shirin kai hari kan masu bikin sallah a jihar Borno. Sojojin sun kashe 'yan Boko Haram da dama.
Rundunar sojin saman Najeriya ta shirya liyafar bikin sallah ga dakarun da suke fagen daga a jihar Borno. An yaba da yadda sojojin suke yaki da Boko Haram da ISWAP.
Kwamandan Operation Hadin Kai, Laftanar Janar Abdulsalam Abubakar ya ce sun kama 'yan kasashe waje da ke ba Boko Haram horo da dabarun yaki a Najeriya.
Sojojin Najeriya sun kai hare hare kan 'yan Boko Haram a wasu yankunan jihar Borno. Sun kashe yan ta'addan a Boko Haram yayin da suke kokarin satar abinci
Dakarun rundunar sojin Nanjeriya sun fafata da Boko Haram a dajin Sambisa da ke jihar Borno. Sojoji sun fatattaki Boko Haram tare da kwato tarin makamansu.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da mutuwar mutum uku yayin da wasu 21 suka jikkata a cunkoson da ya faru a Bama da ke jihar Borno yayin rabon kudin tallafi.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa an harbe wani matashi da bindiga a lokacin bikin naɗin sarauta a Gwoza, jihar Borno da ke Arewa maso Gabas.
Bayan Gwamna Babagana Umara Zulum ya haramta sayar da giya a Borno, Babban limamin Musulunci a jihar ya yaba da matakin da gwmanan ya ɗauka saboda tarbiyya.
Maiduguri
Samu kari