Maiduguri
Kamfanin NNPC ta ce, ta shirya haka rijioyiyin mai da iskan gas guda hudu a tafkin Gongola a cikin shekara 2018 NNPC ta ce za fara haka rijiyoyin ne a Gongola yayin da take jiran zaman lafiya ya dawo yankin Tafkin Chad.
Yan kungiyan Boko-haram suna tsare-tsaren yadda zasu kai wa garin Maiduguri farmaki, ajiya wsu mazaunan garuruwan da ke makwabtaka da garin suka fada haka.
Abin dadin shine taron wa’azin kasan ya gudana lafiya cikin kwanciyar hankali ba tare da wani fargaba ba, ko makamancin hakan kuma jama'a sun halarta.
Gidado ya mutu ne yana kare kasar Najeriya daga hannu yan ta’adda na Boko Haram. An binne shi a Maimalari kantonment wajen makabartar sojoji Maiduguri
Wani matashi dalibi ya sha da kyar a hannun wasu barayin mutane a Maiduguri da taimakon rudunar tsaro ta Civil Defense wacce ta gano shi bayan sun yar da shi
Ana zargin wani soja da yiwa wata yarinya 'yar gudun hijira ciki a wani sansanin 'yan gudun hijira da ke kan hanyar Damboa a Maiduguri ta jihar Borno
A yau Najeriya ta waye gari cikin wani labara mai susan ciki na tashin Bam a jami’ar Maiduguri. Ana sa ran mayakan Boko Haram ne suka kai wannan mumunan hari.
Rundunar sojoji ta Najeriya ta ce tana ci gaba da fatattakar mayakan kungiyar, kuma nan ba da dadewa ba za ta kawar da ita daga doron kasa.
Wani bincike ya nuna cewa Kungiyar Boko Haram ta sace yan Mata da yara kusan 3000 a Yankin Arewa-maso-Gabashin Kasar nan
Maiduguri
Samu kari