Maiduguri
Rahotanni sun bayyana cewa gwamnoni hudu sun sanya dokar hana fita ta awanni 24 a jihohinsu yayin da zanga zangar lumana ta rikide zuwa tashin hankali.
Wasu mayakan Boko Haram ne sun kai hari ofishin ‘yan sanda na Jakana da ke Konduga a jihar Borno inda suka kashe jami'ai, sace makamai da kona motoci.
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da cato dayadaga cikin matan Chibok da wasu mata da dama bayan sun fafata da Boko Haram an mika mutanen ga gwamnatin Borno.
Hon. Ahmad Jaha, ɗan majalisa mai wakiltar mazaɓar Damboa/Gwoza/Chibok, ya ce sakacin jami'an tsaro da jama'a ne yasa aka samu tashi bam a jihar Borno a kwanan nan.
Rundunar 'yan sanda a jihar Borno ta tabbatar da mutuwar wata Farfesar Jami'ar Maiduguri mai suna Ruth Wazis bayan ta gamu da tsautsayi a cikin garejin mota.
Rahotanni na nuni da cewa Allah ya karbi rayuwar Hajiya Aisa, mahaifiyar tsohon gwamnan Borno Ali Modu Sheriff a wani asibitin Abuja a ranar Lahadi.
Adadin mutanen da suka mutu sakamakon harin ƙunar baƙin wake da aka kai a yankin Gwoza da ke jihar Borno ya ƙaru zuwa mutum 20. An ce har yanzu 24 na asibiti.
Kungiyar Boko Haram ta sace wani babban alkali a babbar kotun jihar Borno mai suna Haruna Mshelia tare da matarsa da direbansa a kan hanyar zuwa garin Biu.
Shehun Borno (Dr) Abubakar Umar-Ibn Garbai Al-Amin El-Kanemi ya bukaci jami'an tsaro su kara kokari wajen yaki da Boko Haram domin kwato wuraren da suke rike dasu.
Maiduguri
Samu kari