Tukur Buratai
Kaddamar da atisayen da rundunar soji ta yi ba zai rasa nasaba da umarnin da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayar na kawo karshen 'yan ta'adda da aiyukan
Kazalika, Buratai ya yi watsi da batun zargin cewa rundunar soji ta gaza magance aiyukan ta'addanci, ya bayyana cewa rununar soji ta na iya bakin kokarinta
Rundunar sojojin Najeriya karkashin jagorancin Tukur Buratai ya ta kafa babban sansanin sojoji a jihar Katsina a kokarinta na magance matsalar tsaro a yankin.
Mai martaba Umar Faruk Umar ya ba Sojojin Najeriya shawara bayan da Janar Buratai ya ziyarci Sarkin Daura. A jiya Shugaban kasa Buhari ya kaddamar da aikin gas.
Jaridar Punch ta ruwaito cewa, Dattijon ya yi gamo da ajali ne bayan da ayarin motocin ke hanyarsu ta dawowa wajen daukan babban sojan bayan sun tsaya shan mai.
Ma'auratan cikin wani takardar kara da wani Apeh Abuchi ya shigar a madadinsu, sun ce an hana su ganin lauya kuma ba a sanar da su laifin da suka aikata ba tun
Shugaban rundunar sojin Najeriya, Laftanal janar Tukur Yusuf Buratai, a ranar Litinin, 29 ga watan Yuni ya sanar da komawarsa kacokan zuwa jihar Katsina bayan.
A jiya ne Sojoji 4, 918 sun kammala horo a makarantar Soji da ke Zariya. Fiye da Ma’aikata 4, 000 su ka kammala karatu da horo a kwalejin kananan sojojin kasa.
Shugaban rundunar sojin Najeriya, Tukur Buratai ya jadadda cewa za su ci gaba da tsayin daka wurin yakar rashin tsaro a kasar nan har sai sun ga bayan hakan.
Tukur Buratai
Samu kari