Labaran Soyayya
Wani Matashin Najeriya mai suna Michael Boulos ya shirya angwancewa da Tiffany Trump, diyar tsohon shugaban Amurka ta hudu mai shekaru 28 a duniya a Girka.
Wani mutum dan Najeriya ya janyo cece-kuce bayan rubuta sharrudan da matar da ke son aurensa za ta cika, daga cikin sharrudan ya ce dole ta iya larabci da girki
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya wacce ta baro kasar Dubai don halartan bikin kawarta ta sha mamaki bayan ta gano cewa saurayinta aminiyar tata zata aura.
Oghadeva Sandra ta bada labarin yadda wani matashi da suka kwashe shekaru biyu suna zuba soyayya da shi yayi watsi da ita ya aura wata bayan ya samu arziki.
Wata budurwar Najeriya mai amfani da suna @SandraOse_ tayi suna a yanar gizo, ta bada labarin saurayinta mai suna Izuchukwu ya rabu da ita ya auri Balarabiya.
Wata matar aure ta garzaya Kotun Kostumare ta roki Mai Shari'a ya datse igiyoyin aurenta da mai gidanta saboda bai iya soyayya ba kuma baya ba ta kula wa .
Wani matashi dan Najeriya ya jawo cece-kuce a kafar sada zumunta yayin da ya yada bidiyon wata budurwarsa gwana kuma kwararriya a sana'ar aski mai ban mamaki.
Wata matashiya ta tsinci kanta a halin kunar zuciya bayan ta gano cewa uban ‘ya’yanta na soyayya da mahaifiyarta. Ta saki hirarsu yayin da ta sallama uwar tata.
Ana zargin wani Galadiman Dass,Mohammed Damina da halaka tsoho mai shekaru sittin da takwas saboda yana son diyarsa a Yelwa Lebra a daren Lahadi a jihar Bauchi.
Labaran Soyayya
Samu kari