Labaran Soyayya
Wani bidiyo da ke nuna wani matashi yana yi wa matarsa yayyafin kudi yan N20 yayin da take rike da kafafuwansa ya ja hankalin mutane da dama. Sun yaba masa.
Wata budurwa yar Najeriya ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ta bayyana halin da take ciki da mai gidan da take haya wanda ke son kulla alaka da ita.
Hukumar 'yan sandan jihar Legas ta buƙaci Amarah Kennedy, ya gaggauta miƙa kansa kan zargin yaɗa Hotuna marasa kyau na wata mata barazawara a soshiyal midiya.
Wata matashiyar matar aure ta koka bayan mijinta ya shirya auren babbar ƙawarta. Ta bayyana cewa ta haifarwa mijin nata wanda ya rabu da ita ƴaƴa guda uku.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya wacce ta bata lokaci wajen amsa tayin soyayyar wani saurayi ta sha mamaki lokacin da ya fara soyayya da wata a layinsu.
Wasu ma'aurata sun ba mutane mamaki bayan bayyanar hotunansu cikin taɓo a ranar aurensu. Ruwan saman da aka tafka ne ya sanya taɓo ya samu a ranar bikinsu.
Matashi dan Najeriya ya bayyana dalilin da yasa ya rabu da sabuwar budurwarsa. Ya ce sam bata kware a harkar rubutu ba wanda shine abun da ya fi bata masa rai.
Wata matashiya ya yi fice a soshiyal midiya sakamakon auren wani dan Koriya da ta yi. Bidiyo da hotunan shagalin bikin da aka yi a al’adance ya yadu burge.
Wani Basaraken kasar Mexico mai suna Victor Hugo Sosa daga kauyen Pedro Humelula ya auri kada wacce aka yi wa ado da rigar amare tare da kulla alakar aure.
Labaran Soyayya
Samu kari