Labaran Soyayya
Wani dattijo dan kasar Ghana ya tabbatar da cewar soyayya bata tsufa. A cikin wani bidiyo da ya yadu, an gano shi yana shawo kan budurwa domin ta amshi soyayyarsa.
Wani uba dan Najeriya ya fashe da kukan murna a ranar auren diyarsa. Bidiyon ya tsuma zukatan mutane da dama a soshiyal midiya inda suka tofa albarkacin bakunansu.
Wani mutum ya durkusa a gaban wata dattijuwar baturiya inda ya nemi ta aure shi, ya sanya mata zoben alkawari mai dan karen kyau yayin da aka yi masu bidiyo.
Wani matashi ya nemi shawarar abin da ya kamata ya yi bayan ya kama budurwar da zai aura da laifin cin amanarsa da maza biyar lokacin da baya nan.
Wata matashiyar budurwa ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ta nunawa duniya martanin yan uwanta yayin da suka ga saurayinta a karon farko.
Wani bidiyo da ke nuno wani mutumi a cikin otel tare da wata yar wada ya yadu a soshiyal midiya kuma ya haifar da martani sosai daga masu amfani da soshiyal midiya.
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno lokacin da wani matashi ya yi awon gaba da shagon da kerawa budurwarsa bayan sun rabu. Mutane sun yi cece-kuce.
Wata budurwa ƴar Najeriya ta koka bayan saurayin da ta kwashe ƴan kuɗaɗenta ra tallafa masa ya tafi ƙasar waje, ya rabu da ita bayan ya koma can.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta saki hoton sakon da wani magidanci ya aika mata bayan matarsa ta gano alakarsu. Jama’a sun bayyana ra’ayoyinsu.
Labaran Soyayya
Samu kari