Labaran Soyayya
Wata kyakkyawar matashiya yar Najeriya ta haddasa cece-kuce bayan ta nunawa duniya mijinta cike da karfin gwiwa. Alamu sun nuna tana zaune cikin farin ciki da shi.
Wata matashiya yar Najeriya ta karaya yayin da saurayinta ya fatattaketa daga gidansa. Ta fashe da kuka wiwi sannan tana ta turjiya yayin da yake tura ta.
Wani dan China ya yi wa budurwarsa yar Najeriya ciki kuma ta haifi yaro da ke kama da yan kasar China wanda ya gudu ya barsu yayin da ya koma kasarsa.
Wata matashiyar budurwa mai wasan barkwanci, Sonali Chandra ta bayyana cewa ita din tsarkakakkiya ce har yanzu da take shekariu 36, lamarin da yasa maza gudunta.
Wani bidiyo mai ban dariya ya nuno lokacin da wasu matasa uku suka tunkari wata budurwa sannan suka duka don rokonta lambar wayarta a madadin abokinsu.
Wasu tagwaye sun bayyana yadda suke rayuwarsu komai a tare tamkar mutum daya ne su. Suna tashi daga bacci tare, su ci abinci a tare, wanka a tare da komansu tare.
Wata yar Najeriya ta bayyana martanin saurayinta bayan ta zolaye shi da sakon kawo karshen soyayyarsu. Hirarsu ta yadu a dandalin soshiyal midiya.
Wata mata ta wallafa faifan bidiyo inda ta bayyana yadda ta samu juna biyu daga cewa mijinta ya mata tausa na kankanin lokaci, a karshe ta haifi jaririya.
tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya yi martani kan sojar gonar da ta yi ikirarin ita matarsa ce. Taiwo ta ba da hakuri a madadin sa kan abun da ya yi a Oyo.
Labaran Soyayya
Samu kari