Matawalle
Cibiyar Centre Against Banditry and Terrorism (CABT) ta zargi Gwamna Dauda Lawal na Zamfara da hannu a ta'addanci da hakar ma'adinai ba ka'ida ba a jihar.
Rundunar sojojin Nigeriya sun samu nasarar hallaka yan bindiga guda biyar a kan hanyar Katsina zuwa Jibia kamar yadda aka yada faifan bidiyo da safiyar yau Alhamis.
Sheikh Murtala Bello Asada ya caccaki karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle inda ya ce bai kamata a bayyanawa duniya cewa jami'an tsaro suna shirin zuwa Sokoto ba.
Tsohon jigo a jam'iyyar adawa ta PDP, Daniel Bwala, ya bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya kori ministocin tsaro, Mohammed Badaru da Bello Matawalle.
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, ya ce ba gaskiya ba ne zargin da ake yi na cewa Shugaba Bola Tinubu ya nuna wariya a rabon mukamai da ya yi.
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, zai jagoranci tawagar babban hafsan tsaron kasa, Janar Christopher Musa, tare da wasu hafsoshin tsaro domin komawa Sokoto.
Karamin ministan tsaro, Mohammed Bello Matawalle, ya sha alwashin kawo karshen 'yan bindigan da suka addabi yankin Arewa maso Yammaci na Najeriya.
Karamin ministan tsaro Bello Matawalle ya raba takin zamani ga mambobin jam'iyyar APC a jihar Zamfara. Tsohon gwamnan na jihar ya raba tirela 15.
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle ya yi Allah wadai da kisan Sarkin Gobir hakimin Gatawa, Isah Bawa, ya ce ba zai yiwu makasan basaraken su ci bulus ba.
Matawalle
Samu kari