Matawalle
Kasurgumin dan ta'adda a yankin Arewa maso Yamma, Bello Turji ya yi tone-tone kan ta'addanci inda ya zargi Belo Matawalle kan goyon bayan ta'addanci.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya zargi wasu yan siyasa a Arewa da kokarin juya baya ga shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaben shekarar 2027.
Gwamnan Zamfara ya ce sai a kama ‘yan bindiga, amma alkali ya ba da belinsu a kotu. Dauda Lawal Dare ya tabbatar da cewa matsalar rashin tsaro ya fi karfinsa.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana cewa jihar ba ta amfana da komai ba, sakamakon zama karamin ministan tsaro da Bello Matawalle ya yi.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara kuma ministan tsaro, Bello Matawalle, ya raba ragunan Sallah ga al'ummar jihar da 'ya'yan jam'iyyar APC domin bikin babbar Sallah.
Jigon PDP, Abdul-Aziz Na'ibi Abubakar ya jero sunayen Ministoci guda biyar a gwamnatin Bola Tinubu da ya ce sun kamaci kora saboda rashin katabus a shekara ɗaya.
Jami'yyar APC a Zamfara ta zargi Gwamna Dauda Lawal ta lalata tsaron jihar saboda rashin hada kai da karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle wurin dakile matsalar.
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle ya yi magana da kakkausar murya kan kisan da 'yan ta'adda suka yi wa dakarun sojojin Najeriya a jihar Abia.
Kamfanin Tapswap ya magantu yayin da yan Najeriya ke samun cikas a kokarin neman kudi ta hanyar dangwale bayan sun gagara shiga manhajar a kwanakin nan.
Matawalle
Samu kari