Ike Ekweremadu
Kungiyar kabilar Ibo a Najeriya ta caccaki gwamnatin tarayya na yin burus wurin taimakon tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa Ike Ekweremadu da matarsa.
Matashin da ya sababa shari’ar tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ike Ekweremadu na safarar sassan jiki ya bayyana cewa baya so ya dawo Najeriya.
Sonia Ekweremadu, diyar Sanata Ike Ekweremadu mai shekaru 25 ta ce tana ji kamar laifinta ne kuma hukuncin da kotun Birtaniya ta yi wa iyayenta na mata ciwo.
Wata kotun Birtaniya ta yanke hukuncin daurin kusan shekaru 10 ga Ike Ekweremadu, bayan samunsa da laifin safarar sassan jikin bil adama. Wani matashi ne ya
A wata wasika mai shafi biyu, Olusegun Obasanjo ya nemi Birtaniya ta ji kan Ike Ekweremadu, ya tsoma baki a shari’ar da ake yi da Sanatan da iyalinsa a Ingila
Wata kotun ƙasar Ingila ta samu tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ike Ekweremadu, da laifin safarar sassan jiki. Haka kuma kotun ta samu matar sa.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta samu izinin kwace kadarorin mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Ike Ekweremadu wanda a yanzu yana tsare a Birtaniya.
Wasu yan Najeriya wadanda abin ke damunsu, sun roki gwamnatin Birtaniya ta bada belin tsohon mataimakin shugaban majalisar Najeriya, Ike Ekweremadu da matarsa.
Wani dan jarida mazaunin Kaduna, John Femi Adi, ya yi alkawarin bada kodarsa daya ga Sonia, yar Sanata Ike Ekweremadu. Ya sanar da hakan ne a wani rubutu da ya
Ike Ekweremadu
Samu kari