Ike Ekweremadu
Sanata Ike Ekweremadu, ya bayyana a zaman Kotun Birtaniya na yau kan tuhumar da ake masa na safara da yanke sassan jikin wani mutum a kasar, an ɗage zaman.
Shugaban Majalisa, Ahmad Lawan, a ranar Laraba ya bayyana cewa ofishin jakadancin Najeriya a Birtaniya ta dauki hayan lauyoyi da za su kare Sanata Ike Ekweremad
Majalisar dattawa ta ce zata tura wakilanta zuwa Burtaniya don ganin halin da tsohon mataimakin shugaban majalisar, Ike Ekwdremadu, wanda ake tuhumarsa a UK.
Hukumar Kula da Shige da Fice ta kasa ta bayyana cewa shekarun David Ukpo, 'mai bayar da gudummawar koda' wanda ke tsakani a badakalar Ekweremadu 21 ba 15 ba.
Wata matashiya 'yar Illorin mai suna Martha Uche ta bayyana yadda ta shirya sadaukar da kodarta don ceto rayuwar 'diyar tsohon mataimakin shugaban majalisa.
Jami'ar Lincoln ta hana tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Ike Ekweremadu cigaba da aikinsa a matsayin farfesa mai kai ziyara bayan zargins
Dan majalisar tarayyar Najeriya, Sanata Smart Adeyemi ya ce sanatoci ba za su yi watsi da Sanata Ike Ekweremadu ba kuma wasu cikinsu na kokarin tuntubarsa. Yana
Ukpo Nwamini David shi ne yaron da Ike Ekweremadu ya kai asibitin Ingila da nufin a cire bangaren jikinsa, a dasawa yarsa. An gano cewa ya zarce shekara 15.
Tsohon mataimakin shugaban majalisa, Ike Ekweremadu, da matarsa sun shiga tsaka mai wuya, sai dai sun musanta zargin da ake musu a gaban Kotun birnin Landan.
Ike Ekweremadu
Samu kari