Jihar Legas
Gwamnan jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu ya shawarci Musulmai kan ba da Zakka ga mabukata da marasa karfi inda ya ce hakan zai rage talauci a tsakanin al'umma.
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Lagos ya gargadi 'yan fansho kan ba da gudunmawa ga coci da masallaci daga kudin da suka samu bayan shafe shekaru suna aiki.
Rundunar yan sanda a jihar Legas ta tabbatar da cewa ta kashe manyan yan bindiga tara bayan sun fafata yayin wata musayar wuta da suka yi a tsakaninsu.
Hukumar kwastam ta sanar da kama makamai da ake kokarin shigowa da su Najeriya a filin jirgin saman Murtala Muhammad da ke birnin Legas a ranar Laraba.
An jibge jami'an tsaron a ofishin da ke titin Awolowo a Ikoyin jihar Legas saboda fargabar zanga-zangar kin jinin yadda hukumar ke gudanar da ayyukansu.
An kaddamar da wasu gidajen man CNG da kamfanin NNPC ya gina a Abuja, a wani bangare na gidajen man CNG 12 da aka kaddamar a lokaci daya a Legas da Abujan.
Bayan jan kunne da hukumar kula da yanayi ta kasa (NIMET) ta yi kan barkewar ambaliyar ruwa a Najeriya, a jiya ruwa ya mamaye jihar Legas, inda aka rufe shaguna.
Fasto Fufeyin na babbar coci a Legas ya baza haja, yana siyar da sabulu, turare, riga da masoron dake janyo arziki mai yawa da waraka da cututtuka kala-kala.
Wata babbar kotu dake jihar Legas ta buƙaci gidan yarin Kirikiri da ya sallami wani mutum mai suna Adeshina bayan kwashe shekaru 15 a garƙame ba tare da tuhuma ba.
Jihar Legas
Samu kari