Jihar Legas
Mawallafin jaridar Ovation, Mista Dele Momodu ya dora alhakin fita zanga zanga da jama'ar Najeriya ke shirin yi a kan gazawar shugaban kaa, Bola Tinubu.
An samu asarar rayukan mutum hudu bayan wani gini ya rufto musu a jihar Legas. Hukumomi sun samu nasarar ceto mutum biyar da lamarin ya ritsa da su.
Gwamnatin Legas ta bayyana fargabar masu zanga-zanga za su iya jawo tashe-tashen hankula da zai salwantar da rayuka da dukiyoyin mazauna cikinta.
Daliban manyan makarantu a Legas sun ce maimakon shiga zanga-zangar da za a yi a fadin kasar, sun yanke shawarar yin tattakin nuna goyon baya ga gwamnatin jihar.
Kotun daukaka kara mai zama a Lagos ta tabbatar da hukuncin da aka yankewa Baale na Shangisha, Magodo, ta rage masa shekaru 3 daga cikin shekaru 15.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya bayyana cewa daya daga cikin attajiran abokansa ya fara yi masa dariya kan matsalar da yake fuskanta.s
Hamshakin attajirin da ya fi kowa kudi a nahiyar Afirika, Alhaji Aliko Dangote, ya yi tayin siyar da matatar man fetur dinsa ga kamfanin NNPCL na Najeriya.
Shugaban rukuninin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya musanta zargin cewa matatar man fetur dinsa na samar da man dizal mara inganci a kasar nan.
Gwamnatin jihar Lagos ta shirya kakaba karbar haraji kan masu ajiye ababan hawa a wuraren ibada da sauran hanyoyi wanda ake sa ran zai fara aiki a watan Oktoba.
Jihar Legas
Samu kari