Jihar Legas
Masu ababen hawa da ke bin titin Anthony Oke zuwa Gbagada ta babbar hanyar Oshodi-Apapa sun tsallake rijiya da baya yayin da yanka dauke da gas ta fadi.
Gwamnatin Najeriya ta ba wasu kamfanoni ciki har da MTN da Golden Penny Power izinin fara samar da wutar lantarki. Hukumar NERC ta fadi sharuddan samar da wutar
Gwamnoni hudu na wasu jihohin Kudu maso Yamma sun ayyana ranakun hutu domin murnar ranar Isese a ranar 20 ga Agusta. Isese na nufin bikin al'adun Yarabawa.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya kai wa iyalan marigayi sanata Ifeanyi Ubah ziyarar ta'aziyya. Akpabio ya ce mutuwar ta girgiza shi matuka.
Farfesa Toyin Falola na jam'iar Texas ya yi magana kan zanga-zangar da aka yi a kasar nan. Farfesan ya ce Shugaba Tinubu bai magance matsalolin da suka jawo ta ba.
Wasu shugabannin makaranta a jihar Legas sun shigar da Gwamna Babajide Sanwo Olu a ƙarar da suka nemi a biya su diyyar N11bn kan rusa wani ɓangarensu.
Matatar mai ta Dangote ta ba hakikance cewa za ta fara samar da man fetur a cikin watan Agusta. Matatar ta sha sanya lokacin fara fitar da man fetur tana dagewa.
Wani jigo a jam'iyyar APC mai mulki ya fito ya ba shugaban kasa Bola Tinubu shawara kan hanyar gyara Najeriya. Ya bukaci ya kori 'yan Legas na kusa da shi.
An shiga jimami bayan sanar da mutuwar fitacciyar mawakiyar yabo na addinin Kirista a Najeriya, Aduke Ajayi ta yi bankwana da duniya a jiya Litinin.
Jihar Legas
Samu kari