Jihar Legas
Dangote ya fitar da manyan motocin CNG sama da 1,000 don fara rarraba man fetur kai tsaye, zai rage farashi zuwa N820. IPMAN ta ce tana jiran isowar motocin.
Gwamnan jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu ya soke toshewar da ya yi wa lauya Festus Ogun a X, bayan ganawa da shi a fadar gwamnatin jihar bayan yi masa barazana.
Sakataren jam’iyyar ADC na kasa, Ogbeni Rauf Aregbesola, ya ce ADC za ta kwace mulki daga Shugaba Bola Ahmed Tinubu da kuma jihar Lagos a zaben 2027.
Wata sabuwar rigima ta sake barkewa tsakanin Dangote da kungiyar (NUPENG), kwanaki kadan bayan da hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta shiga tsakani don sulhu.
Binciken hukumar NSIB ya gano cewa wasu matukan jirgin saman Air Peace sun sha giya da kwayoyi kafin sauka. Lamarin ya tayar da hankalin fasinjoji 103.
Ana fargabar cewa za a samu ambaliyar ruwa a jihohin Legas, Ogun, Akwa Ibom, da Cross River a ranar Juma'a, 12 ga Satumba, 2025. NiMet ta ce za a sha ruwa a Arewa.
ACG Babatunde Olomu, ya jagoranci hukumar Kwastam a wajen tattarowa gwamnatin tarayya Naira tiriliyan 3.7 a tashar Apapa da ke Legas a cikin wata 16 kacal.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnati ta bayyana cewa gyaran da aka yi wa dokar haraji ya ba ta damar tatso haraji daga kamfanonin intanet da ke aiki a Najeriya.
An tabbatar da mutuwar matar nan da ta bai wa ilimi gudummuwa a Najeriya kuma mai rike da sarautar Yeye Mofin ta Legas, Leila Fowler a jiya Lahadi, 7 ga Satumba.
Jihar Legas
Samu kari