Jihar Legas
Hausawan da aka yi wa rusau a kasuwar Alaba Rago a jihar Legas sun bayyana cewa sun shafe shekaru kusan 50 da kafa kasuwar. Sun bukaci a musu adalci.
Bincike ya nuna cewa jihar Lagos ta fi kowace jihar amfana da ayyukan da majalisar zartarwa da kasa ta amince a yi su a shekara biyu na Bola Tinubu, ta samu N3.9tn
Wani lauya a Najeriya, Lauya Festus Ogun ya shigar da kara kan Gwamna Babajide Sanwo-Olu saboda ya toshe shi a manhajar X da aka fi sani da Twitter.
NLC ta yi kira ga Gwamna Babajide Sanwo-Olu da ya ƙara mafi ƙarancin albashi daga N85,000 zuwa N150,000 ga ma'aikatan Legas, saboda karuwar tsadar rayuwa.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta samar da hekta 200 domin kafa cibiyar kayan gine gine domin karya farashin kayan gini da habaka tattalin Najeriya a Legas.
A labarin nan, za a ji cewa wasu 'yan kamasho a kasuwar Legas sun samu sabani, inda guda daga cikinsu, Ebuka Adindu ya kashe abokin aikinsa a kan N8000.
Legit Hausa ta tattaro bayanai game da tasirin matatar man Dangote ga tattalin arzikin Najeriya da kuma irin kalubalen da tasirin ke fuskanta a Kudu da Arewa.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar Arewa Consultatibe Forum ta nemi gwamnatin tarayya da ta jihar Legas da su bayar da diyya ga mutanen kasuwar Alaba Rago.
Dubban ’yan kasuwa Hausawa sun koka kan rusau a Alaba Rago da suka ce ya jawo asarar kimanin Naira biliyan 20, inda suka nemi gwamnatin Legas ta biya diyya.
Jihar Legas
Samu kari