Lafiya Uwar Jiki
A wajen kaddamar da aikin, Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwai ta bakin kwamishina lafiya na jihar Dr. Cecilia Ojabo ya mika godiyarsa ga Hukumar Sojin saman inda yace wannan taimakon zai rage radaddin wahalar da yan gudun hijira
Masu iya magana sunce lafiya ce uwar jiki, sannan kuma abu ne da kudi baya iya siyansa. A zamanin nan da muke ciki cuttutuka sunyi yawa inda ya zama babu babba babu yaro, hakan ne ya sa muka binciko maku maganin da zogale ke yi.
NAIJ.com ta samu rahoton cewa wani matashi mai shekaru 25 ya yanke jiki yam utu bayan ya sha wasu kwayayoyi da ake zargin kwayoyin Taramol ne Al’amarin ya faru a yankin Abaraka dake karamar hukumar kudncin jihar Delta.
A wani sabon bincike da aka gudanar a kasar Australia kuma aka wallafa a mujallar Heart Lung and Circulation ya bayyana cewa sunadarin Vitamin D ya kan iya taimakawa wajen hana kamuwa da wata matsala ta ciwon zuciya bayan ta buga.
Shi dai wake yana daya daga cikin nau'ikan kayan abinci na hatsi da a turance ake ce da su Legumes tare da sunan su na kimiyya kuma yake Fabaceae. Wannan hatsi yana da tarin sirrika ga lafiyar dan Adam sakamakon arzikin sundarai.
Wani kwararren likitan Koda, Long John Adonye, ya bayyana cewa yawan ta'ammali da magunguna daban-daban, gishiri da sunadarai a abinci su kan haddasa ciwon koda ga dukkan jinsi na mata da maza kamar yadda bincike ya tabbatar.
Wasu shaidun gani da ido sun tabbatar da lamarin, inda guda yace an hangeta tana cacar baki da wasu daga cikin abokan aikinta a lokacin da suke shigewa cikin jirgin, “Gwiwowinta sun farfashe, haka zalika kofin gilashin da take rik
A wani sabon bincike da aka wallafa a mujallar JAMA Neurology, masana ilimin kimiya sun bayyana cewa, yawaitar baccin rana alama ce da take nuna cewa dattijai na fama da cutar Alzheimer's mai kone duk wani tunani na kwakwalwa.
A ranar Talata ne dai tawagar gwamnatin jihar Kaduna ta kai masa ziyarar maraba a karkashin jagorancin mataimakin gwamnan jihar Barnabas Bala Bantex, inda suka bayyana godiyarsu ga Allah da ya dawo da Sarki lafiya cikin koshin laf
Lafiya Uwar Jiki
Samu kari