Amfani 6 da shan bakin shayi ke yi a jikin Dan Adam

Amfani 6 da shan bakin shayi ke yi a jikin Dan Adam

Wasu kwararru a hukumar kula da gudanar da bincike akan cutar daji na kasa da kasa tare da babbar Kwalejin Landan(Imperial College) sun gano mahimmancin da bakin shayi ke da shi a jikin mutum.

kwararrun sun sanar da cewa taámmali da shan bakin shayi na kara tsawon rai ga mutum sannan kuma yana samar da kariya daga cututtuka kamar haka:

Amfani 6 da shan bakin shayi ke yi a jikin Dan Adam
Amfani 6 da shan bakin shayi ke yi a jikin Dan Adam

1. Kawar da cutar sigari.

2. Yana magance cututtukar koda da hanta.

3. Yana taimako daga samun shanyewar wani bangare na jikin mutum.

KU KARANTA KUMA: Ba sai da khaki ba: Idan Shugaban Kwastam ya ga dama ya sa 'yar shara...-Inji Saraki

4. Yana maganin ciwon daji.

5. Yana ba da kariya daga kamuwa da ciwon zuciya.

6. Daga karshe yana maganin cutar hakarkari.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel