Magani a gonar yaro! Magunguna 5 da namijin goro yakeyi a jikin dan adam

Magani a gonar yaro! Magunguna 5 da namijin goro yakeyi a jikin dan adam

- Namijin goro dai goro ne da mafi akasarin kowane yanki na Najeriya dama fadin Africa ana amfani dashi.

- Malaman lafiya na Africa sunyi bayanin cewa wanna goron yana maganin cututtuka da dama ajikin dan adam, kamar haka;-

Legit.ng ta samu damar tattaro wasu daga cikin muhimman alfanun da namijin goro yakeyi a cikin jikin dan adam har guda biyar.

Magani a gonar yaro! Magunguna 5 da namijin goro yakeyi a jikin dan adam
Magani a gonar yaro! Magunguna 5 da namijin goro yakeyi a jikin dan adam

Da fatan za'a gwada sosai.

1. Namijin goro yana maganin tari da ciwon sanyi a jikin dan adam.

2. Namijin goro yana maganin ciwon ido da kara hasken idanu a jikin dan adam.

3. Namijin goro yana maganin ciwon jiki da gabobin jiki a jikin dan adam.

4. Namijin goro yana maganin malaria zazzafin cizon sauro a jikin dan adam.

5. Namijin goro yana maganin maza da kara lafiyar mazakuta, da wankin mara a jikin dan adam.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel