Labarin Sojojin Najeriya
Rundunar sojan Najeriya ta caccaki masu ɓuya a rigar zanga-zanga tare da lalata wuraren ibada a tattakin da ke gudana na kwanaki 10 a fadin kasa.
Rahotanni sun bayyana cewa wani soja ya harbe wani karamin yaro dan shekara 16 har lahira a lokacin da suke rangadi a Samarun Zariya da ke jihar Kaduna.
Babban hafsan hafsoshin tsaron kasa, Janar Christopher Musa, ya ja kunnen mutanen da ke daga tutar Rasha yayin zanga-zangar da ake gudanarwa a kasar nan.
Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana dumbin nasararo da dakarunta suka samu kan ƴan ta'adda, ƴan bindiga da sauran miyagu a faɗin kasar nan a watan Yuli.
Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya ce za su hsiga tsakani don magance tashin tashinar da masu zanga zanga suka jawo a ƙasar nan.
Wani bam da 'yan ta'addan Boko Haram suka dasa ya yi sanadiyyar rasuwar wani babban akanta a jihar Borno. Wasu mutane da dama sun raunata a harin.
Matasa a Najeriya na ci gaba da shirye-shiryen fitowa domin gudanar da zanga-zanga a fadin kasar nan. Zanga-zangar za a yi ta ne saboda tsadar rayuwa da talauci.
Rahotanni sun bayyana cewa dakarun sojojin Najeriya sun kafa shingen binciken ababen hawa a titin Keffi-Abuja sa'o'i 24 gabannin fara zanga-zangar tsadar rayuwa.
Rundunar 'yan sandan Kano ta ce an yi zaman taro na musamman a kan shirin gudanar da zanga zanga, inda aka gana da dukkanin shugabannin tsaro a jihar.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari