Labarin Sojojin Najeriya
Jami’an tsaro da ‘yan banga sun kashe “Al’jan,” dan ta’adda da ya addabi Tsafe, tare da kawo zaman lafiya ga mazauna yankin da ke fama da hare-hare.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa ba zai binciki hafsoshin tsaro ba kan yadda suke kashe kudaden da aka ware musu domin yaki da ta'addanci.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya ce jami'an tsaron kasar nan su na kokari matuka. Ya ce yanzu haka ana samun saukin tafiye-tafiye. a wasu daga cikin titunan kasar.
Rundunar sojin Najeriya ta kai farmaki kan wasu 'yan ta'addar IPOB a wajen da suke tsafi, an kashe da dama. Sojojin sun kashe wasu masu garkuwa da mutane a Enugu.
Gwamnatin tarayya da kama mutane biyar da ake zargi da shigo da motar yaki daga Libya zuwa Najeriya ga 'yan ta'adda. Za a gurfanar da su kan kawo tankar yaki Arewa.
Gwamnatin Najeriya za ta gurfanar da mutane 5 cikin masu ba Bello Turji kayan yaki da sauran abubuwan more rayuwa a cikin daji. Za a gurfanar da su a Abuja.
Akalla kasashe shida a nahiyar Afirka ne suka katse haɗin guiwar tsaro ko suka kori sojojin Faransa daga iyakokinsu, mafi yawan kasashen na karkashin soji.
Tsohon gwamnan jihar Akwa Ibom da Rivers a mulkin soja, Manjo-janar Godwin Osagie Abbe ya riga mu gidan gaskiya a jiya Asabar 21 ga watan Disambar 2024.
Sojoji sun kama 'yan tawaye 4 na Ambazonian a Taraba, sun kwace bututun man fetur 30. Rundunar ta yi kira ga jama’a su bayar da bayanai don tsaro.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari