Labaran Duniya
Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano ya sanar da cewa yanzu haka yana Washington DC tare da wasu gwamnonin Arewa domin halartar taron tsaro da zaman lafiya.
Jami'ar Southern California ta dauki matakin hana daliba musulma mai suna Asna Tabassum saboda kin jinin Falasdinawa. Jami'ar ta ce ta dauki matakin ne saboda tsaro
Hukumar bada lamuni ta duniya (IMF) ta yi hasashen saukar farashin kaya a Najeriya. Hasashen ya nuna cewa nan da shekarar 2025 ake sa ran saukar farashin
Wani dattijo mai shekaru 70 ya mutu a lokacin da ruwa ya tafi da motarsa a Ras Al-Khaimah na Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) akamakon mamakon ruwan sama.
Tare da yakinin cewa darajar BTC ba zata taɓa faɗuwa ba, wani dan kasuwar crypto ya fuskanci mummunar asara har ta $1.14m (N1,368,570,000) a kan Binance.
Mahukunta a kasar Saudiya sun ce har yanzu ba a ga watan Shawwal 1445 a biranen ƙasar ba. Hakan nufin akwai yiwuwar ayi azumi 30 idan ba a ga watan ba.
Hausawa suka ce sannu ba ta hana kai wa, sai dai a dade ba a je ba. Matashiyar nan Pelumi Nubi, ta so Nijeriya bayan shafe kwana 68 tana tuki daga Landan.
World Economics, wata kungiya da ke binciken tattalin arziki daga kasar Birtaniya, ta fitar da jadawalin 2024 na kasashen Afrika mafi kyawun shugabanci.
A ranar 7 ga watan Oktoba, mayakan Falasɗinawa, Hamas, suka kaddamar da hari kudancin Isra'ila wanda ya yi silar mutuwar fararen hula 1,170 a cewar rahotonni.
Labaran Duniya
Samu kari