Labaran Duniya
Matuƙin jirgin Air India da ya yi hatsari ya aika saƙo na gaggawa, yana cewa jirgin ya rasa ƙarfin tashi. An ce jirgin ya yi hatsari tare da hallaka mutane 242.
A makonnan, ana ta yaɗa cewa sojoji sun hanɓarar da Gwamnatin Shugaba Paul Biya na ƙasar Kamaru, bincike ya nuna wannan labari ba gaskiya ba ne, karya ce.
An samu mutum daya tilo da ya tsira daga hatsarin jirgin Indiya mai dauke da fasinjoji 242. Vishwash Kumar Ramesh ya tsira ta wata kofar jirgin da ta bude.
Kasar Isra'ila ta kai hare hare Iran inda ta kashe manyan sojoji da masana kimiya da nukiliya na kasar, Iran ta ce za ta mayar da martani mai tsanani a Isra'ila.
Kwana ɗaya bayan abin da ya faru a ƙasar India, wani jirgin Air Indoa ya yi saukar gaggauwa bayan samun sakon da ke nuna akwai barazanar dasa bam.
Wani rahoto ya nuna yadda addinin Musulunci ya zamo mafi karuwa a duniya a yanzu. Musulunci ne addinin da yake karuwa ba tare da mabiyansa na raguwa ba.
Kamfanin sufurim jiragen sama na Air India ya tabbatar da cewa jirginsa da ya tashi daga birnin Ahmedabad zuwa London Gatwick ya gamu da mummunan hatsari.
Mai kudin duniya, Elon Musk ya fito ya ce ya yi nadama kan wasu kalamai da ya fada a kan shugaban Amurka Donald Trump da suka yi cacar baki a intanet.
Tsohon shugaban ƙasar Zambia, Edgar Lungu ya riga mu gidan gaskiya bayan fama da jinya a asibitin ƙasar Afirka ta Kudu, ya mutu ranar Alhamis da ta gabata.
Labaran Duniya
Samu kari