Labaran Duniya
Hukumomi sun tabbatar da mutuwar mutane tara yayin jirgin sama na dakon kaya ya rikito kan masana'antu a kasar Amurka, ana ci gaba da aikin ceto mutane.
Donald Trump ya ba da umarnin a fara gwajin makaman nukiliya nan da nan don daidaita da Rasha da China, matakin da ya haifar da suka daga majalisar Amurka.
Sanata Ted Cruz na kasar Amurka ya sha alwashin gabatar da kudirin doka a Majalisa domin hana aiwatar da dokokin shari'ar musulunci da batanci a Najeriya.
Rundunar sojojin ruwa ta kasar Amurka ta tabbatar da hatsarin jiragenta biyu a tekun kudancin China, ta ce babu wanda ya rasa rayuwarsa a hadurran biyu.
Hukumomi sun sanar da sakamakon zaben shugaban kasar Kamaru. Shugaba Paul Biya, ya doke abokin hamayyarsa, inda zai ci gaba da jan ragamar kasar.
Wata kotu a Ingila ta daure dan Najeriya na watanni 16 a gida yari kan amfani da sunan mace wajen yin aiki a wani asibiti, ta kuma ci tarar mutumin makudan kudi
Tsohon shugaban Faransa Nicolas Sarkozy ya shiga gidan yari bayan an kama shi da laifin karbar kudin kamfen daga Gaddafi, amma ya ce gaskiya za ta bayyana.
Fitaccen jarumin Bollywood, Asrani, ya rasu yana da shekara 84 bayan fama da matsalar numfashi. An fi saninsa da rawarsa ta “fursna” a fim din Sholay.
Rahotanni sun nuna cewa jirgin ya kauce wa titinsa ne yayin da yake kokarin sauka a filin jirgin Hong Kong, in da ya turmushe wata motar sintiri kafin ya fada teku.
Labaran Duniya
Samu kari