Labaran Duniya
Rasha ta kai hari mafi muni kan Kyiv da wasu yankuna na Ukraine, inda mutane suka mutu, yara da dama suka jikkata, sannan Poland ta dauki matakan tsaro.
Shugaban kasan Amurka, Donald Trump, ya sanar da shirin tsagaita wuta a zirin Gaza. Shirin ya tanadi kawo karshen yakin da ake tsakanin Hamas da Isra'ila.
Jami'an yan sandan birnin Delhi a kasar India sun kama wani matashin dan Najeriya Stephane bisa zarginsa da damfarar yan mata kudade da sunan soyayya.
Firaministan kasar Isra'ila ya gamu da boren kasahe da dama lokacin da ya fito zai yi jawabi a taron Majalisar Dinkin Duniya da ke gudana a New York na Amurka.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya hada kai da kasashen duniya da suka fara kiraye-kirayen a bai Falasdinawa damar kafa kasar Faladinu don kawo karshen rikici.
Shugaban kasar Malawi, Lazarus Chakwera, ya kai zuciya nesa bayan ya sha kaye a zabe. Ya dauki waya ya kira abokin hamayyarsa don taya shi murna.
Fitacciyar jaruma mai amfani da kafafen sada zumunta, Mandy Kiss ta bayyana shirinta na kafa tarihin kwanciya da maza 100 cikin sa'o'i 24 domin shiga kundin bajinta.
Firayim Ministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya yi martani bayan wasu kasashen duniya sun amince da kasar Falasdinu inda ya ce hakan ba zai yiwu ba.
Jamhuriyar musulunci ta Iran ta zartar da hukuncin kisa ta hanyar rataya kan mutumin da ya rika tura wa Isra'ila bayanan sirri, ta ce babu wanda za ta daga wa kafa.
Labaran Duniya
Samu kari