Labaran Duniya
Hukumar sadarwa a kasar Gabon ta dakatar da dukkan shafukan sada zumunta don tabbatar da tsaro, duk da cewa 'yancin fadin albarkacin baki na nan daraja.
Mutane 8 da aka daga masu kafa kan yin azumi ciki har da marasa lafiya, matafiya, tsofaffi, da sauransu. Yayin da wasu za su rama, wasu za su iya ciyarwa.
Ga wasu muhimman abubuwa 10 game da Ramadan yayin da ake duban wata yau 17 ga Fabrairu. Sarkin Musulmi ne zai sanar da fara azumi a hukumance yau.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi magana kan salon mulki a Iran inda ya ce sauyin mulki a kasar shi ne mafi alheri abin da zai iya faruwa.
Ramadan 2026: Jerin ƙasashe 4 ciki har da Oman da Turkiyya sun tabbatar da cewa za a fara azumin watan Ramadan a ranar Alhamis 19 ga Fabrairu, 2026.
Gwamna Inuwa Yahaya ya kulla yarjejeniyar zuba jari da tawagar TUCAD ta ƙasar Tunisia kan wasu muhimman fannoni, ciki har da ruwa, makamashi da sufuri a Jihar Gombe.
Erdogan ya naɗa Akin Gurlek a matsayin Ministan Shari'a, matakin da ya janyo dambe a majalisar Turkiyya da kuma fushin jam'iyyar adawa a ranar 11 ga Fabrairu, 2026.
Mutum 2 sun tsira bayan ƙaramin jirgi ya faɗa kan motoci a Georgia. Matuƙin ya yi ban kwana da iyalinsa kafin sauƙar gaggawa a ranar 9 ga Fabrairu, 2026.
Ministan harkokin noma na Najeriya, Sanata Abubakar Kyari ya lashe zaben shugaban majalisar gudanarwa na hukumar IFAD ta Majalisar dinkin duniya.
Labaran Duniya
Samu kari