Labaran Duniya
Mutumin da alkaluma suka nuna ya zarce kowa kudi a duniya, Elon Musk ya haddasa muhawara a kafafen sada zumunta bayan ya ce kudi ba zasu sayi farin ciki ba.
Shugaba Bola Tinubu ya yi tafiye-tafiye 10 a 2025, yana jawo muhawara, yayin da Muhammadu Buhari ya yi tafiye-tafiye 21 a shekarar 2016 kacal a mulkinsa.
Binciken OCCRP ya bankaɗo yadda Nzube Ikeji ya damfari wata 'yar Romania $2.5m; ya yi ikirarin shi Yariman Dubai ne. An bankado yadda soyayyar intanet ta janyo zamba
An kashe Saif al-Islam Gaddafi, dan marigayi shugaban kasar Libya, a Zintan, bayan shekaru 10 yana zaune a wurin wanda yake da tasiri matuka a yankin.
Cikakken jerin kudaden kasashe 10 da suka fi daraja a duniya a 2026. Daga Dinarin Kuwait zuwa dalar Amurka, ga yadda darajar kudaden take a kasuwar canji.
Wani yaro dan shekara 13 ya ceci mahaifiyarsa da kannensa daga teku bayan ya yi iyo na tsawon awa hudu a Australia, Jami’an ceto sun yaba da jarumtakarsa.
Kasar Amurka ta gargadi yan kasarta kan ziyartar Nijar a 2026, saboda tabarbarewar tsaro da ayyukan ta’addanci, tare da sabbin sharuddan tafiye-tafiye.
WHO ta gano bullar cutar Nipah a Indiya; cuta ce mai saurin kisa, lalata kwakwalwa, kuma ba ta da magani. Ga abin da ya kamata ku sani game da hadarin ta a 2026.
Agogon da ke hasashen tashin duniya ya kara cillawa gaba da dakika 85 a karon farko bayan shiga 2026. An bayyana cewa barazana na karuwa a fadin duniya a halin yanzu
Labaran Duniya
Samu kari