Labaran Duniya
Ga dai wuri ga mai waina, a halin yanzu watanni suka rage zuwa zaben 2019, zamu gani ko shin wannan hadin kai tare da goyon bayan zai iya ture shugaban kasa Muhammadu Buhari daga kujerar shugabancin kasa ko a'a?
Zababben sakataren hukumar koyarwa ta Benue, Dr. Wilfred Uji, a jiya ya bayyana cewa sama da daliban sakandire 100,000 ne suka bar makaranta sakamakon sabon hargitsin fulani makiyaya a jihar tun daga watan Janairu
Elrufai yace koda Buhari ba zai tsaya a 2019 ba, toh jam'iyyar bazata ba Atiku tikitin neman shugabancin kasa ba saboda tsohon gwamnan Kano kuma Sanata a yanzu Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ne yake biye da Buhari a zaben fidda gwani a
Wata kotu a kasar Masar ta yankewa wasu mutane 17 hukuncin kisa inda ta kara yankewa wasu mutum 19 hukuncin daurin rai da rai da wasu 10 wadanda zasuyi shekaru 10 zuwa 15 a gidan kaso bisa laifin tada bama bamai
Limamiyar farko ta mata wacce ta jagoranci kungiyar masallacin mata dake Copenhagen mai suna masallacin Mariam. Mai kwato hakkin musulmai ce a abubuwan da suka danganci hadin kan mata. Tayi rubuce rubuce akan musulunci da siyasa..
Da sanadin shafin jaridar The Nation mun samu rahoton cewa, fadar shugaban kasa ta cika baki gami da bugun kirji wajen hararo nasarar shugaban kasa Muhammadu Buhari a babban zabe na 2019 da cewar ya zamto wani muruci na kan dutse.
Wani malami wanda yaji tsoron a bayyana sunan sa yace gwamnati ta kawo musu malamai 14 inda ita kuma shugabar su ta kwashe su ta maidasu zuwa makarantar ta kuma gwamnati ce take biyan su albashi, Makarantar tana fama da karancin..
Tsautsayi dai da Hausawa kan ce ba ya wuce ranarsa ya auku da sanyin safiyar ranar Larabar da ta gabata yayin da wata Gada mahadar garuruwan Wukari da Takum da zagwanye a yankin Peva dake jihar Taraba a Arewacin Najeriya.
A jawabin da tsohon mataimakin shugaban kasar yayi ta bakin kungiyar yakin neman zaben shi a Abuja a ranar laraba, ya zargi APC da rashin aikin yi ta yanda suka bar lamarin shugabancin da sauke hakkokin su, inda suka fi maida hank
Labaran Duniya
Samu kari