Labaran Duniya
Minista watsa labarai na Pakistan Fawad Chaudhry ya bayyana BBC cewa "zabi biyu garesu ko su sanya karfi wanda hakan zai iya janyo kashe kashe, gwamnati kuma bazata so faruwar haka ba, ko kuma su bi doka da oda su girmama dan-adam
Sannan kuma zai dawo da kudin daya karba kuma biyan bazai haure sau biyar ba. Gwamna Ganduje na fuskantar kalubale kuma zai iya rasa kujerarsa kain zaben 2019, shi Kuwa Gawuna, shi ne zai sami kujerar gwamna a fala.
Jami'an yan anda sun samu nasarar kwato wani yaro dan shekara 2 da masu garkuwa da mutane suka dauke. Da yake ganawa da manema labarai kwamishinan yan sandar jihar Ene Okon yace mutanen sun dauki yaron ne a Makurdi..
Abin ya ruda lissafi, shin nasarar Buhari a 2019 ba tana nufin nasarar komawa mulki ga kudu maso gabas bane? Ya za'a ce kudu maso yamma da suka mulki kasar na shekara 8 su koma cikin lissafin? Meke faruwa ne? Bayan zurfin tunani..
Wannan binciken anyi shi ne a cibiyar bincike da bunkasa aiyukan noma NAERLS da hadin guiwar ma'aikatar noma da bunkasa karkara ta Gwamnatin tarayya. Daraktan NAERLS, Farfesa Mohammed Othman ne ya bayyana hakan
Da suke tattaunawa da manema labarai ranar Alhamis a Abuja kungiyar tace ya kamata NLC ta zauna da gwamnati a bisa wannan kudiri nata na neman karin albashi. Kungiyar tayi kira ga NLC da tayi duba ga ra'ayin al'ummar Najeriya...
Gwamnatin ta kafa kwamiti na mutane Bakwai bisa ga zargi da ake masa wanda hakan shiya zanyo aka bashi hutu daga aiki. Yusuf yace tun da aka fara gudanar da bincike a kansa a 18 ga watan october baibar aikin sa ba,yanaci gaba da a
Ya kara da cewa a duk lokacin da kake kokarin gina kasa zaka fuskanci kalubale iri-iri wanda yake janyowa jikin mutum yai sanyi wanda kadan ne suke samu su haura zuwa wannan matsayi. Sannan muna kira ga gwamnatin Najeriya da
Iskar Gas da ma nemo mai dai, sai an kashe maqudan kudade ake iya tatsar su, kuma wannan yana bukatar zuba hannun jari sosai daga masu hannu da shuni. Najeriya na asarar mafi yawa daga iskar Gas da ta tono, saboda babu takanoloji
Labaran Duniya
Samu kari