Labaran Duniya
Bidiyon ya nuna mata, kusan dukkaninsu fuskar su rufe da niqab, suna rawa ga wakar da wani mawaki ke rerawa a wani gurin shakatawa a arewacin birnin Arar. Ma'abota amfani da tweeter na kasar sun bayyana damuwar su na rawan da mata
Sanarwar da Kanar Muhammad Dole na dibishin 1 ta sojin Najeriya da aka kai jihar Zamfaraa, ta fitar da sanarwa ta hannun Janar SK Sheka, inda take albishir da kai harin sunkuru kan zaliman 'yan bindiga da ke kai hari kan jama'a a
An kuma ce kafin a gano abinda suke aikatawa, an sha ganinsu suna zuwa dajin tare kuma ana kyautata zaton tun a lokacin suke aikata barnar tasu. Bayan Ncube ta kama su, ya garzaya gidan inda ta sanar da mahaifin Museika Ndaba mai
Daga jaridar The Punch mun samu rahoton cewa shugaban jam'iyyar APC mai murabus, Cif John Odigie-Oyegun, ya yi bankwana da shugabannin jam'iyyar sa yayin gangamin ta da ta gudanar a yau Asabar a babban birnin kasar nan na Abuja.
Shugaban dai bai samu wani rauni ba. State TV ta bada rahoton cewa mataimakin shugaban kasa Kembo Mohadi ya samu rauni a kafa. Shi kuma na Ethiopia da bam ya fashe mutum daya ne ya rasu, a Najeriya dai babu abin da ya faru ya zuwa
Jarumin zakaran dan kwallon kafar na shekara na 1986 ya damu da wasan da yaga 'yan kasar sa sun buga kuma bai yi kasa a gwiwa ba gurin nuna bacin ranshi akan wasan da Sampaoli da sauran yan wasan suka buga a Moscow, yanzu kam...
Majiyar mu tace bayan kwamitin hadin kai da kwamitin sulhu da ke ta kokarin tattaro tsofafin yan jam'iyyar, kwamitin shugabancin jam'iyyar karkashin Prince Uche Secondus sun kirkiro wata hanyar kaiwa ga Obasanjo, zababben shugaban
Matan, zasu bazama tituna domin more mota yadda mazan kasar keyi, wanda ya hada da tuki, ribas, parking da ma zuwa unguwa, sai dai an hana matan barin gari don bulaguro ba tare da namiji ba, ko da kuwa macen ta balaga ko ta haifa
Musa wanda shine ya jefa kwallaye biyun da suka tabbatar da nasarar kasar sa ta Najeriya ya bayyana hakan ne yayin ganawa da manema labarai bayan an tashi wasan a birnin Volgograd kamar yadda shafin jaridar Daily Trust ya bayyana.
Labaran Duniya
Samu kari