Kwankwasiyya
Bayan ta sha kaye a Kotun Koli, jam'iyyar APC ba ta gajiya ba ta yi wata muhimmiyar ganawa don sake shiri game da zaben jihar Kano mai zuwa a nan gaba.
Jam'iyyar NNPP a Najeriya ta bayyana cewa har yanzu Sanata Rabiu Kwankwaso ba dan jam'iyyar ba ne yayin da ta ce Abba Kabir shi ne shugaba a Kano.
Sanata Rabiu Kwankwaso wanda shi ne jagoran NNPP ya bayyana cewar kofar jam'iyyarsu a bude take don tattaunawa ko kokarin yin hadaka domin kwace mulki.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa ko yanzu sun nuna wa duniya yawan jama'a da suke da shi a jihar Kano lokacin zabe.
Yayin da ake ci gaba da kiraye-kirayen tube Sarkin Kano, Ado Bayero, Sarkin zai kaddamar da aikin bude sabon asibitin kungiyar Musulunci ta Ahmadiyya Muslim Jama’at.
Tsohon gwamnan Kano kuma jagoran NNPP na ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana irin makircin da aka so kulla masa saboda sa ran APC zata yi nasara a kotun koli.
Da yake an zartar da hukuncin a ranar Juma’a, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya yi addu’o’in wajen hudubar sallah a Kano a kan Abba Kabir Yusuf da siyasar Kano.
Magoya bayan kungiyar Kwankwasiyya a jihar Nasarawa, sun gudanar da biki domin murnar da Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya samu a Kotun Koli.
A jihar Kano an sha samun kisan gilla wanda ya ke tayarwa jama'a hankali saboda munin kisan, Hausa Legit ta tattaro wasu daga ciki da ake kan shari'arsu yanzu.
Kwankwasiyya
Samu kari