Kwankwasiyya
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya yi magana kan gayyatar da Abdullahi Umar Ganduje ya yi wa Gwamna Abba ta shiga jam'iyyar APC.
Alƙalin da ke shari'ar Ɗanbilki Kwamanda ba shi da lafiya saboda haka ba zai iya sauraren shari'ar a yau ba, an ɗage shari'ar zuwa Maris mai zuwa.
Gwamnan jihar Kani, Abba Kabir Yusuf ya yi martani kan yarjejeniyar da ake yadawa cewa ya yi da Shugaba Tinubu da kuma jam'iyyar APC mai mulki a kasar.
A wata hira da Legit Hausa, Buba Galadima ya musanya rade-radin cewa APC mai mulki za ta karbe ‘dan takaran shugaban kasar NNPP, ya kuma yi zancen takarar 2027.
Abdullahi Umar Ganduje, shugaban jam'iyyar APC na kasa ya sake fama rikicinsa da tsohon mai gidansa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso yayin da ake rade-radin zai dawo APC.
Kakakin jam’iyyar NNPP na kasa ya zargi kotu da sakin hanya a shari’ar Kano, ya ce Nasir Gawuna ya taya Abba Kabir Yusuf nasara a 2023, amma aka garzaya kotu.
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad, ya yi tsokaci kan yunkurin sulhun da ake yi tsakanin Rabiu Kwankwaso da Abdullahi Ganduje.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir ya ja hankalin mukarrabansa da jami'an tsaro da su mutunta al'ummar da ke nuna wa gwamnatinsu kauna a ko da yaushe.
Gwamnatin jihar Kano ta gargadi shugabannin kananan hukumomin jihar kan sayar da kadarorin gwamnati ba bisa ka'ida ba a jihar ko su fuskanci hukunci.
Kwankwasiyya
Samu kari