Kwankwasiyya
Dakta Isaac Idahosa wanda ya yi takarar mataimakin shugaban kasa ga Rabi'u Kwankwaso a jam'iyyar NNPP a zaben 2023 da aka gudanar ya samu mukami a kasar Benin.
Wani jigo a jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Buba Galadima, ya bayyana cewa sai da aka gargadi 'yan Najeriya kan zaben Shugaba Bola Tinubu.
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da fara gina titin karkara mai nisan kilomita 7.2 daga Mil Goma zuwa 'Yankatsari, da kilo mita 7.5 a Rijiyar Gwangwan kan N2.6bn.
NNPP ta dakatar da dan takarar ta na gwamna a zaben jihar Edo, Fasto Azemhe Azena kan yi wa jam'iyya zagon kasa. Sai dai dan takarar ya ki amincewa da korar.
Gwamnatin jihar Kano ta buƙaci wasu mutane ƴan kasuwa da suka mamaye wuraren da aka keɓe domin shaƙatawa su tashi su sauya wuri domin za ta farfaɗo da su.
Ɗan takarar gwamna a zaben jihar Ondo karkashin jam'iyyar NNPP, Israel Ayeni ya janye daga neman takarar gwamna a zaben da za a yi a watan Nuwamba mai zuwa.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya daura alhakin matsalolin da suka addabi yankin Arewacin Najeriya kan rashin adalci da kuma rashin kwarewa a shugabanci.
Hukumar hana yiwa tattalin arzikin na kasa ta’annati (EFCC) ta mika goron gayyata ga jagoran APC, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso kan zargin zambar kudin fansho.
Wani jigo a jam'iyyar APC, Alhaji Alhassan Yaryasa ya bayyana sulhu a tsakanin kwankwaso da Ganduje a matsayin hanya daya tilo da za a samu zaman lafiya a jihar Kano
Kwankwasiyya
Samu kari