Kwankwasiyya
Daya daga cikin jagororin Kwankwasiyya, Kabiru Adamu Kofar Ruwa ya tabbatar da cewa Kwankwasi bai amince gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya koma APC ba.
Mataimakin gwamnan jihar Kano, Kwamared Abdussalam Gwarzo ya taya Gwamna Abba, Sanata Kwankwaso da sauran al'umma murnar shiga sabuwar shekara 2025.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya rattaba hannu kan kasafin kudin 2026 bayan Majalisar dokokin Kano ta amince da shi, kasafin zai lakume fiye da N1.4trn.
A labarin nan, za a ji cewa Kwamishinan habaka kiwon dabbobi a Kano, Aliyu Isa Aliyu ya bayyana goyon bayansa ga Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ana shirin sauya sheka.
A labarin nan za a ji cewa Shugabancin NNPP na kasa ya fara kokarin ceto kujerar Hashimu Dungurawa bayan jam'iyya ta kore shi tare da tsige shi a Kano.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi gargadi ga 'yan Kwankwasiyya da NNPP masu shirin tsallakawa zuwa APC da cewa ba lallai su yi nasara ba a tsohon bidiyo.
Tsohon shugaban APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya gayyaci Gwamna Abba Kabir Yusuf da ya shiga jam’iyyar APC a Kano domin ci gaba da ayyukan alheri.
Shugaban jam'iyyar NNPP na Kano, Alhaji Hashimu Dungurawa, ya musanta labarin korarsa daga jam’iyya, yana mai cewa har yanzu shi ne sahihin shugaba.
Yayin da wasu ciyamomin Kano suka yi kira ga Abba Kabir Yusuf ya shiga APC, shugaban karamar hukumar Tsanyawa ya gana da Rabiu Musa Kwankwaso a Kano.
Kwankwasiyya
Samu kari