Kwankwasiyya
Shugaban jam'iyyar NNPP na Kano, Hashimu Sulaiman Dungurawa ya roki Abba Kabir Yusuf ya tsaya a APC. Ya fadi wadanda ake zargi da son raba Abba da Kwankwaso.
Hadimin tsohon shugaban kasa, Bashir Ahmad ya bayyana cewa Abba Kabir Yusuf ya kammala shirye-shiryen komawa jam'iyyar APC mai mulki a shekara mai zuwa ta 2026.
A labarin nan, za a ji yadda tsohon Ministan Tinubu, Abdullahi Tijjani Gwarzo ya bayyana cewa suna maraba da duk wani yunkuri na sauya sheƙar Abba Kabir Yusuf.
A labarin nan, za a bi cewa hadimin Gwamnan Kano, Ibrahim Rogo ya jagoranci gudanar da taron mai ruwa da tsaki a NNPP da Kwankwasiyya don neman komawa APC.
Jam’iyyar NNPP ta amince ‘ya’yan marigayi ‘yan majalisar Kano, Sa’ad Aminu Sa’ad da Nabil Aliyu Daneji, su fafata a neman kujerun da suka zama babu kowa.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau Jibrin, ya tarbi wasu jiga-jigan jam'iyyar NNPP da suka sauya sheka zuwa APC. Daga ciki har da hadimin Gwamna Abba.
A labarin nan, za a ji yadda Kwankwaso ya sayar da kadarorinsa da ke jihohi domin tallafa wa dalibai wajen samun ilimi a matakai daban-daban a Najeriya da waje.
Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Rabiu Musa Kwankwaso ya kalubalanci Bola Ahmed Tinubu kan yaki da rashin tsaro, yana mai cewa ya kamata a sauya tsarin tsaro don kare rayuka da dukiyoyin 'yan kasa.
Kwankwasiyya
Samu kari