Kungiyar Izala
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umaru Bago ya ba Izala tallafin N10m yayin kaddamar da tallafin asusun neman tallafin ilimi na 2025 a Abuja, an nemi N1.5bn.
Dan wasan fim a Kannywood, Adam A Zango ya yi raddi ga malamin Izalar Jos Sheikh Salihu Al-Burhan kan maganar da ya yi a kan ridda addinin Musulunci.
Cibiyar Daarul Hadeethis Salafiyyah da ke Zariya da Albani Zariya ya assasa ta fitar da rahoto kan nasarorin da ta samu shekaru 11 bayan kashe Sheikh Albani.
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi ya bayyana ra'ayinsa a kan dambarwar iyalan Sheikh Muhammad Auwal Albani.
Shugaban majalisar malamai na kungiyar Izala, Sheikh Sani Yahaya Jingir ya fara gyara hanyar saminaka da ta hada jihohin Arewa. Mutane sun ba da gudumawa.
Babban lauya dake rajin kare hakkin dan Adam, Barista Bulama Bukarti ya bayyana cewa akwai bukatar malamai su fito da bayanin wanda ya kawo 'Qur'an convention.'
An sanar da rasuwar matai mataimakin shugaban malaman kungiyar Izala a jihar Filato, Sheikh Ibrahim Umar ya rasu bayan rashin lafiya. Za a masa jana'iza a Jos.
Kungiyar Izala reshen Jos ta shirya taron shekara a birnin tarayya Abuja. Tinubu, Atiku na cikin wadanda ka gayyata, za a nemi kudi Naira biliyan 1.5
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da Kalifan Tijjaniyya na duniya, Khalifa Sheikh Muhammad Mahi Inyass yayin da Kashim Shettima ya hadu da yan Izala.
Kungiyar Izala
Samu kari