Zaben jihohi
Sanarwa ta fito cewa yau Gwamnan Bauchi zai san matsayin kujerarsa a shari’ar zaben 2023. 'Yan sanda sun dauki matakai a Bauchi kamar yadda aka yi a Kano
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta fasa gudanar da zaɓen cike gurbi na gwamna Kogi da ta shirya gudanarwa a wasu ƙananan hukumomi na jihar Kogi.
Bayan tattara sakamakon zaben dukkan kananan hukumomi a jihar Bayelsa, Gwamna Diri na jam'iyyar PDP ya na ba da ratar kuri'u sama da dubu 65 a zaben jihar.
Yayin da ake ci gaba da tattara sakamakon zaben jihar Bayelsa, wakilan jam'iyyun APC da Accord sun bai wa hamata iska a wurin tattara sakamakon zaben.
Mun tattaro wasu abubuwa da ake ganin sun bada gudumuwa wajen nasarar APC a zaben Kogi. Ahmed Usman Ododo ya lashe zaben sabon gwamna a jihar Kogi,
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, ya ji dadin yadda jam’iyyar APC ta lashe zaben Gwamnonin da aka yi a Imo da Kogi, Abdullahi Ganduje ya ya aikawa ‘Yan adawa sako.
Za a ga jerin kananan hukumomin jihar Kogi da ‘Yan takaran da su ka yi nasara a zaben Gwamna. Manyan jam’iyyu hudu su ka tabuka abin a yaba - APC, SDP, PDP da ADC.
An bayyana Ododo na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Kogi da aka gudanar a jiya Asabar, wanda har yau ake kirga kuri'un.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta ba da umarnin sake zabe a wasu Unguwanni tara da ke karamar hukumar Ogori Magongo da ke jihar Kogi a makon mai zuwa.
Zaben jihohi
Samu kari