Zaben jihohi
Gwamna Hope Uzodimma na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ya lashe kananan hukumomi 17 cikin 27 da aka sanar da sakamakonsu zuwa yanzu haka.
Wakilin jam'iyyar Labour Party (LP) a cibiyar tattara sakamakon zaɓen gwamnan jihar Imo, ya sha dukan tsiya ana tsaka da tattara sakamakon zaɓen.
Dele Momodu hadimin Atiku Abubakar, ya caccaki hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) kan dakatar da zaɓe a wasu gundumomi tara a jihar Kogi.
Wani ma’aikacin hukumar INEC da aka yi ram da shi a ranar jaji-birin zaben Gwamnonin jihohi, ya samu ‘yanci. Sanarwa ta fito daga INEC cewa malamin zaben ya tsira.
Jami’an Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) sun kama wasu mutane 14 da ake zargi da sayen kuri’u a rumfunan zabe a Bayelsa da Imo.
PDP da APC sun sha gaban juna a Bayelsa da APC, inda zaben Kogi yayi zafi tsakanin tsakanin Ahmed Usman Ododo da Murtala Yakubu Ajaka daga kabilun Ebira da Igala.
Rahotanni sun bayyana yadda wasu 'yan siyasa su ka yi awon gaba da jami'an hukumar zabe da wasu takardun da ake rubuta sakamakon zabe a jihar Imo.
Jami'an jam'iyyar APC sun sha dakyar a hannun wasu 'yan daba a jihar Imo, a lokacin da su ke sayen kuri'u. Yan daban, sun bude wuta, daga bisani suka sace kudin.
Yanzu nan labari ya zo cewa Hukumar INEC ta bada sanarwar dakatar da zaben sabon gwamna a wasu daga cikin bangarorin jihar Kogi kamar yadda wasu su ke kira.
Zaben jihohi
Samu kari