Zaben jihohi
Kashi 53.5% na wadanda suka ba da amsa a zaben jin ra'ayi da Legit.ng ta gudanar a X sun yi hasashen cewa Gwamna Soludo ne zai lashe zaben Anambra a yau.
INEC ta ce ta kammala shirin gudanar da zaben gwamna a Anambra yayin da ta dauki jami’ai 24,000 aiki. A hannu daya, Yiaga Africa ta yi gargadin raguwar masu zabe.
Jihar Anambra da ke Kudu maso Gabashin Najeriya ta kasance cibiyar al’adu, kasuwanci da tarihi yayin da ake shirin zaben gwamna gobe Asabar 8 ga watan Nuwambar 2025.
Ga cikakken bayani kan manyan laifuffukan zabe a Najeriya da hukuncin da dokar kasa ta tanada, ciki har da tara har N50m da dauri na shekaru 10 da sauransu.
A labarin nan, za a ji yadda jam'iyyar APGA ta yi kane-kane a siyarsar jihar Anambra, inda daga kan Peter Obi zuwa Charles Soludo, ta kwashe shekaru 20 a mulki.
Labarin ya mai da hankali ne kan jihohin da APC da PDP ke mulki a cikinsu kafin zaben gwamnan jihar Anambra da za a gudanar a ranar Asabar, 8 ga Nuwamba, 2025.
Yayin da ake tunkarar zaben gwamnan jihar Anambra a ranar 8 ga Nuwamba, 2025, an zakulo dalilan da za su sanya jam’iyyar APGA ta sake lashe zaben jihar.
A labarin nan, za a ji manyan yan takara a jihar Anambra da ke shirin a fafata da su a zaɓen Gwamnan jihar, da irin karfinsu da kuma yiwuwar samun nasara a zaben.
Rundunar 'yan sanda ta ce an tura jami’ai 60,000 don samar da tsaro a zaben Anambra, tare da haramta motsin manyan mutane da kungiyoyin tsaro a ranar zaben.
Zaben jihohi
Samu kari