Katsina
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Katsina ta lashe zaben shugabannin kananan hukumomin da aka gudanar a jihar. APC ta lashe dukkanin kujerun gabadaya.
Shugaba Muhammadu Buhari ya ka da kuri'a a zaben kananan hukumomin jihar Katsina. Dandazon jama'a ne suka fito tarbar jama'a a lokacin da ya fito.
Rundunar 'yan sandan Katsina ta sanya dokar takaita zirga-zirga daga karfe 6 na safe zuwa 4 na yamma ranar Asabar. Wannan zai kawo zaman lafiya yayin zaben ciyamomi.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Katsina sun samu nasarar dakile wani harin 'yan bindiga. Jami'an tsaron sun ragargaji 'yan bindigan tare da ceto mutane.
Dubun wani baragurbin likita mai kula da lafiyar 'yan ta'adda ta cika a jihar Katsina. Likitan ya amsa zargin da ake masa inda ya yi bayani kan ayyukansa.
Rahotanni na ci gaba da fitowa kan yadda 'yan bindiga suka sace tsohon shugaban hukumar kula da masu yi wa kasa hidima (NYSC) Maharazu Tsiga a Katsina.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun hallaka 'yan kasuwa a jihar Katsina. 'Yan bindigan sun kuma yi awon gaba da wasu daga cikinsu zuwa cikin daji da karfin tsiya.
shugaban karamar hukumar Musawa na jihar Katsina ya ce sun fara biyan malaman addini 75 domin yin addu'a a kan matsalar tsaro. Za a rika biyan malaman N4m.
Wasu shahararrun 'yan bindiga sun tuba daga aikata ayyukan ta'addanci a jihar Katsina. 'Yan bindigan sun mika wuya tare da ba jami'an tsaro makamansu.
Katsina
Samu kari