Katsina
Mazauna jihar Kastina sun yi magana bayan sace Manjo Janar Ibrahim Maharazu Tsiga mai ritaya. Tsiga ya rike Darakta Janar na hukumar NYSC a Najeriya.
Rahotanni daga yankin Bakori a jihar Katsina sun nuna cewa wasu ƴan bindiga sun afka garin Tsiga da ke yankin Bakori a Katsina, sun sace mHarazu Tsiga da wasu.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya godewa Allah kan ni'imar da ya yi masa inda ya ce da yawa daga cikin abokan karatunsa sun riga mu gidan gaskiya.
Tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana yadda ya kawo sauyi a ɓangarorin tsaro da kuma ta'addanci yayin da yake mulkin Najeriya tun daga 2015.
Mai bidiyon barkwanci Bello Galadanci ya tona rijiyar burtsate a kauyukan kusa da mahaifar Muhammadu Buhari da Hadi Sirika. Ya jefa kalubale ga Buhari.
Kungiyar dattawan jihar Katsina ta bukaci Bola Tinubu ya saki tsohon shugaban NHIS, Farfesa Usman Yusuf da EFCC ta kama. Sun ce kawai saboda yana sukarsa ne
Kachallah Bammi Yarma ya dawo Katsina bayan shekaru tara a gidan yari a kasar Nijar. Bayyanarsa na iya ƙara tashin hankali a yankin Arewa maso Yamma.
Tsohon gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya caccaki 'yan siyasan da ke shirin yin hadaka domin kawar da Shugaba Bola Tinubu. Ya ce ta kare musu a APC.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari a gidan shugaban karamar hukumar Malumfashi da ke jihar Katsina. Sun kashe jami'in dan sanda.
Katsina
Samu kari