Katsina
Jami’an hukumar kwastam sun samu nasarar amshe ganyen wiwi dauri 250 mai kimar Naira miliyan 10.4 da ake zargin an kama hanyar kai wa ‘yan bindigar jihar, Vangu
Sarkin Daura ya bayyana kalaman yabo mau kyau ga mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo. Ya ce Osinbajo yana cika alkawarin da ya dauka kuma mutumin kirki ne.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya isa Katsina a safiyar Asabar domin halartar nadin sarautar Yusuf, da daya tilo namiji da shugaban kasa Buhari ke da.
Rahoton da aminiya Hausa ta tattara ya nuna cewa faɗa na kara kamari tsakanin yan bindigan dake iko da yankunan jihar Katsina da kuma masu shigowa daga Zamfara.
Bayan jagorantar dattawan Katsina zuwa fadar dhugaban ƙasa, Gwamna Aminu Masari yace kisan kwamishinan sa da aka yi ba shi da alaƙa da harin 'yan bindiga .
Matar tsohon kwamishinan kimiyya da fasaha na jihar Katsina da aka kashe a gidansa da kuma yayansa sun yi magana kan irin kyawawan halayen marigayi Dakta Rabe.
Kastina - Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya bayyana cewa kisan Kwamishanan Kimiya da Fasahar jihar da akayi da lauje cikin nadi, rahoton DailyTryst.
An gudanar Sallar Jana'izar Kwamishsnan Kimiya da Fasahan jihar Katsina, Dr Nasir Rabe, karkashin jagorancin Limamin Masallacin Katsina GRA, Dr Aminu Abdullahi
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da kisan kwamishinan kimiyya da fasaha na jihar Katsina, wanda wasu mahara suka kashe da daren ranar Laraba.
Katsina
Samu kari