Katsina
'Yan bindiga sun kashe jami'in hukumar yaki da masu fasakwabri wato kwastam yayin da ya ke bakin aikinsa a kauyen Dan Arau da ke babban titin Katsina/Jibya.ha
'Yan bindiga da ake zargin Fulani ne sun kai hari wasu yankuna biyu da ke karamar hukumar Batsari ta jihar Katsina, kamar yadda Katsina Post ta wallafa hakan.
Mazauna kauyen sun bayyana cewa 'yan bindigar sun dira kauyen da misalin karfe 2:00 na safe tare da yin awon gaba da darekta a ma'aikatar lafiya ta jihar Zamfar
Rundunar jami'an tsaron OSS, sun kashe dan bindiga 1, sun kama 11 da kuma masu hada kai dasu guda 20, cikinsu harda masu kai musu miyagun kwayoyi, goma sha.
Wasu fusatattun matasa sun sake gudanar da zanga-zangar nuna fushinsu a kan yadda har yanzu 'yan bindiga ke cigaba da kai musu hare-hare tare da halaka mutane
Yan bindiga dauke da bindigogin AK-47 sun kai mamaya kauyen Unguwar Doka da ke Faskari a daren ranar Alhamis, sun fafata da dakarun sojoji, sun kashe sojoji 3.
Gwamnatin jihar Katsina ta musanta yi wa tubabbun 'yan bindiga alkawarin basu gidaje da shagunan kasuwa. Tace tallafi ne za ta bai wa Fulani makiyaya a jihar.
Wasu ƴan bindiga da ake zargin masu garkuwa ne sun kashe wani Alhaji Mai Yadi sun kuma sace ɗansa, Usman a garin Ƴankara dake ƙaramar hukumar Faskari a Katsina.
Wasu 'yan bindiga sun kashe wani dattijo mai shekaru 50 mai suna Ashiru Aliyu a sa'o;in farko na ranar Litinin a kauyen Daulai da ke karamar hukumar Safana.
Katsina
Samu kari