Kasashen Duniya
Kasar Amurka za ta dawo da wasu kudi da Deprieye Alamieyeseigha ya boye. Marigayi Alamieyeseigha ya ajiye kusan $1m da ya wawura daga baitul-malin Bayelsa.
Lai Mohammed, Ministan Labarai da Ala'adu yace kwato kayayyakin tarihi da kasashen waje suka sace ne nasara mafi girma daya samu a matsayinsa na ministan Buhari
Jose Manuel Barroso ya zabi Muhammad Ali Pate daga Najeriya ya canji Seth Berkley a Gavi. Farfesa Pate likitan cututtuka masu yaduwa ne wanda ya kware a aikinsa
A wata sanarwa ta bakin Antony Blinken, Gwamnati ta bayyana dalilian hana wasu zuwa Amurka ta hanyar hana su biza, haramcin za ta iya shafan iyalin mutanen.
Rahotanni daga ƙasar Gabon sun nuna cewa ministan harkokin kasashen waje na ƙasar ya kwanta dama yayin da yake jiran shiga taron majalisar Ministoci ranar Jumua
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya dawo gida Abuja bayan tafiyar da ya yi zuwa kasar Mauritania don halartar taron zaman lafiya na nahiyar Afirka karo na 3
Muhammadu Buhari ya fadawa kasashen Sitzerland, Sweden, Republic of Ireland, Thailand, Senegal da Sudan ta Kudu su guji shiga sha’anin Najeriya kan harkar zabe.
Jami’an tsaron kasar Ingila sun yi karin-haske, sun ce ana binciken Raymond Dokpesi wanda aka kama a ranar Lahadi ne bisa zargin fyade tun a shekarar 2019.
A shekarar da ta gabata ne attajiran duniya suka shaida ganin raguwa mai yawa a dukiyoyinsu. Akalla $1.4trn ne attajiran duniya suka rasa a cikinsa lokacin.
Kasashen Duniya
Samu kari