Kasar Saudiya
Kwanan nan mu ka ji cewa Najeriya ta fi karfin irin su Rasha a wajen yawan jama’a. Yanzu maganar da ake yi Najeriya na daf da zama kasa ta 5 wajen tarin al’umma a Duniya. Mutanen Najeriya sun doshi mutum miliyan 200.
Kasar Saudiyya, zata aiwatar da wata yarjejeniyar gina katafaren gidajen kallo wato sinima guda 40 a birane 15 dake kasar nan da shekara biyar masu zuwa. Bayan shafe shekara 35, ma'aikatar Yada Labarai da Al'adu ta kasar ta Saud
Dazu mu kasamu labari daga kasar Kuwait cewa Kungiyar EU ta zauna da Malaman Islama karo na farko a Duniya. EU tace Ba za a taba raba Turai da addinin Musulunci ba har gobe don kuwa da shi a ka san su a tarihi.
Wani abin kunya ya faru a Najeriya bayan da Cibiyar Martin Luther King tace ba ta Shugaban Najeriya wata kyauta ba. Idan ba ku manta ba a farkon makon nan jikokin Martin Luther King su ka Buhari kyauta wanda ya zama na karya.
A yayin da al'ummar duniya ke yada irin girmamawa, lambar yabo gami da soyayyar da suke yiwa iyayen su mata a dandalan sada zumunta domin tunawa da ranar iyaye mata, wani mutum ya yada abinda ya sanya mutane da dama hawaye.
A ranar 26 ga watan Maris na 2018 , mayakan kungiyar Houthi sun harba bama-bamai guda bakwai zuwa birane da dama a kasar Saudiyya musamman garuruwan da ke dauki da al'umma da yawa. Garuruwa da aka chila bama-baman sun hada da babb
Mahukunta a kasar Saudiyya sun kai karar kasar Iran gaban kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya (MDD). Kasar Saudiyya ta shigar da korafin ne bisa zargin cewar kasar Iran na bawa kasar Yemen makamai. A cewar kasar ta Saudiyya,
Za ku ji cewa Najeriya ta ki sa hannu a yarjeniyar da Kungiyar Kasashen Afrika ta shirya. Mun kawo nabban dalilin da ya hana Shugaban Najeriya zuwa taron Afrika bayan kowa ya hallara a Afrika domin shiga sabon tsarin kasuwanci.
Wani matashin mai suna Faysal Abdullahi Omar, wanda har yanzu yana makaranatar Sakandare ya fadawa BBC cewa, yaki karban aikin ne saboda yana tsoron kada mayakan kungiyar al-Shabab su kashe shi dan suna aiki a yankin.
Kasar Saudiya
Samu kari